Jeremiah 21:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โBugu da ฦari, ka faษa wa mutanen cewa, โGa abin da Ubangiji yana cewa, ga shi na sa a gabanku hanyar rai da hanyar mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณููู ููููููููฐูู ฺููขูุทูุง ู
ููู ุงููููุซูููฐ ููุฌูู
ูุนูุฑู ููููุ โนุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ุบูุงุดู ููุดูู
ฺูขูุทูุง ุญููููู ุจููู ุงููุบูุจูููููุ ููุชููุงู ุญูููููุฑู ุฑููู ุฏู ุญูููููุฑู ู
ูุชูููุ ุณููู ููุฐูุงูปูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSai ka faษa wa wannan jama'a, ka ce, โNi Ubangiji na ce, ga shi, na sa tafarkin rai da na mutuwa a gabanku.