Jeremiah 22:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji yana cewa, “Ka gangara zuwa fadan sarkin Yahuda ka yi shelar wannan saƙo a can ka ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ «إِرْمِيَ، تَڢِے كَغَنْ‌غَرَ ذُوَا غِدَنْ سَرْكِنْ يَهُودَ، كَڢَطِ وَنَّنْ مَغَنَ عَثَنْ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka Ubangiji ya faɗa, “Ka tafi ka gangara zuwa gidan Sarkin Yahuza, ka faɗi wannan magana a can,