Jeremiah 22:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai mutu a inda suka kai shi zaman bauta; ba zai ƙara ganin wannan ƙasa ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَوُرِنْ دَ سُكَ كَيْشِ بَوْتَا، عَثَنْ ذَيْمُتُ، بَذَيْ ڧَارَ غَنِنْ وَنَّنْ ڧَسَرْبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a wurin da suka kai shi zaman talala, a can zai mutu, ba zai ƙara ganin wannan ƙasa ba.