Jeremiah 22:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana cewa, โZan gina wa kaina babban fada da manyan ษakuna.โ Ta haka sai ya yi musu manyan tagogi ya manne musu alโul ya yi musu ado kuma da ruwan ja.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุชููุงูู ููููุฏู ููุซูููฐุ โนุฐููู ุบูููุงููุง ูููููู ุจูุจูููู ุบูุฏูุง ุฏู ู
ููููููู ุทููููููู ุบูุฏููู ุณูู
ูุโบ ูููู ู
ูุณู ุชูุบููุงูุบูุ ููุฑฺูขูููฐ ุจูููโุบููุงููุณู ุฏู ุงููุชูุงุซูููฐูู ุณูููฐุฏูุ ุณูุนููู ูููู ู
ูุณู ุงููุฏููุงู ุฏู ุฌูุฑู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaiton wanda ya ce, โZan gina wa kaina babban gida Da waษansu irin benaye musamman.โ Ya yi masa tagogi, Ya manna masa itacen al'ul, Sa'an nan ya yi masa jan shafe.