Jeremiah 22:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ba da kai ga waɗanda suke neman ranka, waɗanda kake tsoro, ga Nebukadnezzar sarkin Babilon da kuma ga Babiloniyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْبَادَكَيْ أَ حَنُّنْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ نٜىٰمَنْ رَنْكَ، أَ حَنُّنْ وَطَنْدَ كَكٜىٰجِنْ ڟُواْرُوانْسُ، وَتُواْ أَ حَنُّنْ سَرْكِے نٜىٰبُكَدْنٜىٰزَّرْ نَ بَابِيلَ دَ كُمَ أَ حَنُّنْ كَلْدِيَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
in bashe shi a hannun waɗanda suke neman ransa, da a hannun wanda yake jin tsoronsa, wato Nebukadnezzar, Sarkin Babila, da Kaldiyawa.