Jeremiah 22:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan jefar da kai da mahaifiyar da ta haife ka zuwa wata ƙasa, inda babu ɗayanku da aka haifa a wurin, a can kuma za ka mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ جٜىٰڢَرْ دَكَيْ دَ مَامَرْكَ وَدَّ تَحَيْڢٜىٰكَ أَوَتَ ڧَسَا عِنْدَ بَعَحَيْڢٜىٰكَ بَ، عَثَنْ ذَاكَمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan jefar da shi da uwarsa a wata ƙasa inda ba a haife shi ba, a can zai mutu.