Jeremiah 22:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama in ka lura da bin waษ—annan umarnai, to, sarakunan da suke zaune a gadon sarautar Dawuda za su shiga ta ฦ™ofofin wannan fada, suna hawan kekunan yaฦ™i da dawakai, fadawansu da mutanensu suna musu rakiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒูู†ู’ูŠู ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุŒ ุชููˆุงู’ุŒ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒู ู†ูŽุธูุฑููŠูŽุฑู’ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ุฐูŽุงุณู ุดูุบูŽ ุชูŽฺงููˆุงู’ฺขููˆุงู’ฺขูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูœู‰ูฐูƒูู†ูŽู†ู’ ุฏููˆุงู’ูƒู ุฏูŽ ุฏูŽูˆูŽูƒูุŒ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ู‘ูœู‰ูฐู†ู’ุณู ุฏูŽ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika idan ka kiyaye wannan magana, sa'an nan sarakunan da za su zauna a kan gadon sarautar Dawuda za su shiga ta ฦ™ofofin wannan gida da karusai da dawakai, su da barorinsu da jama'arsu.