Jeremiah 22:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œMutane daga alโ€™ummai da yawa za su ratsa cikin wannan birni su kuma tambayi juna suna cewa, โ€˜Me ya sa Ubangiji ya yi haka da wannan babban birni?โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ ู…ูŽุงุณููŠูŽูˆูŽ ุฐูŽุงุณู ูˆูุซูœู‰ูฐ ุชูŽุบูœู‰ูฐฺขูœู‰ูฐู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูุฑู’ู†ูุŒ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ู…ูุชูู…ู’ ุฐูŽูŠู’ุซูœู‰ูฐ ูˆูŽู…ูŽฺจููˆุจู’ุซูู†ู’ุณูŽุŒ โ€นู…ูœู‰ูฐูŠูŽุณูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูŠู ุญูŽูƒูŽ ุฏูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุจูุฑู’ู†ูุŸโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œAl'ummai masu yawa za su wuce ta gefen wannan birni, kowane mutum zai ce wa maฦ™wabcinsa, โ€˜Me ya sa Ubangiji ya yi haka da wannan babban birni?โ€™