Jeremiah 23:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKaiton makiyayan da suka hallakar suka kuma warwatsar da tumakin makiyayanta!โ In ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ยซููููุชููุงููููุ ููู ู
ูููููุงูููู ุฌูู
ูุนูุชู ููุทูููุฏู ูููู ูููููููุฑู ูููู ููู
ู ููุฑูููุงฺูุฑู ุฏู ุชูู
ูููููู ูููููููุงู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โTaku ta ฦare! Makiyayan da suka lalatar, suka kuma warwatsar da tumakin makiyayanta!โ In ji Ubangiji.