Jeremiah 23:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, ga abin da Ubangiji Maษ—aukaki yana cewa game da annabawa, โ€œZan sa su ci abinci mai ษ—aci su kuma sha ruwa mai dafi, domin daga annabawan Urushalima rashin sani Allah ya bazu koโ€™ina a ฦ™asar.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุง ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ยซุบูŽุงุดูุŒ ุนูŽุจูู†ู’ุซู ู…ูŽูŠู’ ุทูŽุงุซู ุฐูŽู†ู’ุณูŽุง ุณูุซูุŒ ุถููˆูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฏูŽฺขู ูƒูู…ูŽ ุณูุดูŽุงุž ุบูŽู…ูŽุง ุฏูŽุบูŽ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ู†ูœู‰ูฐ ุฑูŽุดูู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุจูŽุธููˆ ูƒููˆุงู’ุนูู†ูŽ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Runduna ya ce a kan annabawa, โ€œGa shi, zan ciyar da su da abinci mai ษ—aci, In shayar da su da ruwan dafi. Daga wurin annabawan Urushalima Rashin tsoron Allah ya fito ya mamaye dukan ฦ™asar.โ€