Jeremiah 23:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Maษ—aukaki yana cewa, โ€œKada ku saurari abin da annabawan suke muku annabci; suna cika ku da sa zuciyar ฦ™arya. Suna maganar wahayi daga tunaninsu, ba daga bakin Ubangiji ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุง ุŒ ยซูƒูŽุฏูŽ ูƒููƒูŽุณูŽ ูƒูู†ู‘ูœู‰ูฐ ุบูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ุณูู†ูŽ ุฑููˆุทูู†ู’ูƒู ูƒูู†ูŽุณูŽุง ุฐููˆุซููŠูŽุง ุนูŽุจูŽู†ู’ุธูŽุž ุณูู†ูŽ ฺขูŽุทูู†ู’ ุฑูุนููŠููˆุงู’ูŠูู†ู’ ุฑูŽุนูŽูŠูู†ู’ุณูุŒ ุจูŽู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูƒูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Mai Runduna ya ce wa mazaunan Urushalima, โ€œKada ku kasa kunne ga maganar annabawa, Gama sukan cika kunnuwanku da ฦ™arairayi. Suna faษ—ar ganin damarsu, Ba faษ—ar Ubangiji ba.