Jeremiah 23:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wane ne a cikinsu ya taษa tsaya a majalisar Ubangiji yฤ ga ko ya ji maganarsa? Wa ya saurari ya kuma ji maganarsa?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููููููฐููููฐ ุนูุซููููู ุงูููููุจูุงููููููู ููุชููปู ฺูููุงููุง ุซููููู ุชูุงุฑููุงูู ุญูููุชููู ููุณูู
ู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุฏููุงูู
ููู ููุบูุงููููฐ ูููุงู ููุฌู ู
ูุบูููุฑูุณูุ ููููููฐููููฐ ุนูุซูููููุณู ููููุณู ูููููููฐ ุบู ู
ูุบูููุฑูุณูุ ุฏููุงูู
ููู ูููู ุจูููููู ุฏู ุนูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Irmiya ya ce, โGama wane ne a cikin annabawan nan ya taษa neman shawarar Ubangiji don ya fahimci maganarsa, ko kuwa wane ne ya taษa kasa kunne don ya ji maganarsa?