Jeremiah 23:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka,” in ji Ubangiji, “Ina gāba da annabawan da suke satar maganganuna daga juna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ «سَبُواْدَ حَكَ، غَاشِ، إِنَ غَابَادَ أَنَّبَاوَنْ دَ سُكَ سَاتَا مَغَنَ دَغَ جُونَنْسُ سُنَ كُمَ شٜىٰلَرْتَ كَمَرْ تَذُواْ دَغَ غَرٜىٰنِنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka, ga shi, ina gāba da annabawan da suke satar maganata daga wurin junansu. Ni Ubangiji na faɗa.