Jeremiah 23:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
I,” in ji Ubangiji, “Ina gāba da annabawan da suke kaɗa harsunansu sa’an nan su ce, ‘ Ubangiji ne ya furta.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِ، إِنَ غَابَادَ أَنَّبَاوَا مَاسُ بُوطٜىٰ بَاكِ سُڢَطِ رَعَيِنْ كَنْسُ سُثٜىٰ، ‹إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kuma gāba da annabawan da suke faɗar ra'ayin kansu, sa'an nan su ce, ‘Ubangiji ne ya faɗa.’