Jeremiah 23:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In annabi ko firist ko da wani dabam ya ce, ‘Wannan ne abin da Ubangiji yake cewa,’ zan hukunta wannan mutum da kuma gidansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ أَنَّبِے، كُواْ ڢِرِسْتِ، كُواْ وَنِ يَثٜىٰ، ‹غَا نَوْيِنْ سَڧُواْ دَغَ يَهْوٜىٰهْ ›، ذَنْ حُكُنْتَشِ دُكْ دَ عِيَلِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan annabi ko firist, ko wani daga cikin jama'a, ya ce, ‘Nawayar Ubangiji,’ zan hukunta shi duk da iyalin gidansa.