Jeremiah 23:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da za ku ci gaba da faɗa wa annabi, ‘Mece ce amsar Ubangiji gare ka?’ Ko kuwa ‘mene ne Ubangiji ya faɗa?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا يَدَّ ذَاكُيِ مَغَنَ دَ أَنَّبِے؞ كُثٜىٰ مَسَ، ‹وَثٜىٰ أَمْسَ يَهْوٜىٰهْ يَبَايَرْ؟› كُواْ كُوَ ‹مٜىٰنٜىٰنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka za ka faɗa wa annabi, ‘Wace amsa Ubangiji ya bayar? Me Ubangiji ya faɗa?’