Jeremiah 23:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake kuna cewa, ‘Wannan ce maganar Ubangiji,’ ga abin da Ubangiji yana cewa kuna amfani da kalmomi, ‘Wannan ce maganar Ubangiji,’ ko da yake na ce muku kada ku ce, ‘Wannan ce maganar Ubangiji.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كَدَ كُثٜىٰ، ‹غَا نَوْيِنْ سَڧُوانْ يَهْوٜىٰهْ ؞› عِدَنْ كُكَيِ أَمْڢَانِ دَ وَطَنَّنْ كَلْمُواْمِ، تُواْ، غَا أَبِنْدَ نِے يَهْوٜىٰهْ نَثٜىٰ، ‹تُنْدَيَكٜىٰ كُنْثٜىٰ «غَ نَوْيِنْ سَڧُوانْ يَهْوٜىٰهْ ،» كُمَ نَعُمَرْثٜىٰكُ كَدَ كُيِ أَمْڢَانِ دَ وَطَنَّنْ كَلْمُواْمِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan kun ce, ‘Nawayar Ubangiji,’ ga abin da ni Ubangiji na ce, tun da yake kun faɗi wannan magana, wato ‘Nawayar Ubangiji,’ alhali kuwa na aika muku cewa, kada ku ce, ‘Nawayar Ubangiji,’