Jeremiah 23:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, tabbatacce zan manta da ku in kuma jefar da ku daga gabana tare da birnin da na ba ku da kuma kakanninku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ ذَنْ طَغَكُ إِنْ جٜىٰڢَرْ دَكُو دَغَ غَبَنَ دَ كُو دَ بِرْنِنْدَ نَبَاكُ، كُو دَ كَاكَنِّنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
saboda haka, hakika zan ɗaga in jefar da ku daga gabana, da ku da birni wanda na ba ku, ku da kakanninku.