Jeremiah 23:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka fa, kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “sa’ad da mutanen ba za su ƙara cewa, ‘Muddin Ubangiji yana raye, wanda ya fito da Isra’ila daga Masar ba,’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَبُواْدَ حَكَ، نِے يَهْوٜىٰهْ نَثٜىٰ، غَاشِ ݣُونَكِے سُنَ ذُوَا عِنْدَ بَذَاعَ ڧَارَ ثٜىٰوَ ‹نَا ضَنْڟٜىٰ دَ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ مَيْ رَيْ وَنْدَ يَڢِتَرْدَ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَغَ ثِكِنْ ڧَسَرْ مَصَرْ› بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Saboda haka, ga shi, kwanaki suna zuwa, ni Ubangiji na faɗa, sa'ad da mutane ba za su ƙara cewa, ‘Na rantse da ran Ubangiji wanda ya fito da jama'ar Isra'ila daga cikin ƙasar Masar ba,’