Jeremiah 24:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan mai da su abin ฦ™yama da masifa ga dukan mulkokin duniya, abin zargi da abin karin magana, abin baโ€™a da abin laโ€™ana a duk inda zan kore su zuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽุณููˆ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺจูŽู…ูŽ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุž ุฐูŽุงุณู ุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺงูŽุณู’ฺงูŽู†ู’ุซู ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ู…ูุตูŽุงู„ู ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุบููˆุงู’ุฑู ุฏูŽ ู„ูŽุนูŽู†ูŽ ุงู”ูŽุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูุฑูŽุงุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽู†ู’ ูˆูŽุฑู’ูˆูŽฺŸูŽุงุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan maishe su abin ฦ™yama da masifa ga mulkokin duniya duka. Za su zama abin zargi, da karin magana, da ba'a, da la'ana a dukan wuraren da zan warwatsa su.