Jeremiah 25:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan kawar da muryoyin farin ciki da murna daga gare su, muryoyin amarya da na ango, ฦarar dutsen niฦa da hasken fitila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ููููุฑูุฏู ู
ูุฑูููุฑู ู
ูุฑููู ุฏู ุชฺูขูุถู ุซููู ุฏู ููู
ู ู
ูุฑูููุฑู ุงููููโุบููุงู ุฏู ุชูุงููู
ูุฑููู ุฏูุบู ุซูููููุณูุ ุฐูููุณูุง ุจูุฐูุงุนูุฌู ู
ููุงฺูููู ุฏฺูููููฐูู ฺููงู ุจูุ ุจูุฐูุงุนู ููู
ู ุบูุง ุญูุตูููููฐูู ฺขูุชููู ุนูุซููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda haka zan kawar da muryar sowa da ta farin ciki, da ta ango da ta amarya, da amon dutsen niฦa daga gare su. Zan kashe hasken fitilunsu.