Jeremiah 25:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma sa’ad da shekaru saba’in ɗin suka cika, zan hukunta sarkin Babilon da kuma al’ummarsa, ƙasar Babiloniyawa, saboda laifinsu,” in ji Ubangiji, “in kuma mai da ita kango har abada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ شٜىٰكَرُ سَبَعِنْ سُكَ ثِكَ، ذَنْ حُكُنْتَ سَرْكِنْ بَابِيلَ تَرٜىٰدَ دُكَنْ أَلْعُمَّرْ نَنْ، وَتُواْ دُكَنْ ڧَسَرْ كَلْدِيَاوَا، سَبُواْدَ لَيْڢُواْڢِنْسُ؞ ذَنْسَا ڧَسَرْ تَذَمَ كُڢَيْ حَرْ أَبَدَا؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan bayan cikar shekara saba'in ɗin, zan hukunta Sarkin Babila da ƙasarsa, wato ƙasar Kaldiyawa. Zan maishe ta kango har abada, saboda zunubinsa.