Jeremiah 25:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan kawo wa wannan ฦasa dukan abubuwan na yi magana a kanta, dukan abubuwan da aka rubuta a wannan littafi, abubuwan da Irmiya kuma ya yi annabci a kan dukan alโummai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ููู
ู ูููฐููุงููู ููููููู ฺงูุณูุง ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุนููู ุฑูุจููุชู ุงููููููููู ููุชฺููขูุ ููุชููุงู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุงููุฑูู
ููู ูููู ุงูููููุจูุซูููุณู ุบูุงุจูุงุฏู ุฏููููู ุงููููุนูู
ูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan kawo wa wannan ฦasa dukan abin da na faษa gฤba da ita. Dukan abin da aka rubuta a wannan littafi, wato dukan abin da Irmiya ya yi annabcinsa gฤba da dukan al'umman nan.