Jeremiah 25:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su kansu alโummai da sarakuna masu yawa za su bautar da su; zan sฤka musu bisa ga ayyukansu da aikin hannuwansu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุนูู
ูููู ุฏููููู ุฏู ู
ููููููู ุณูุฑูุงูููู ุฐูุงุณูุณูุง ู
ูุชูููููฐูู ฺงูุณูุฑู ุจูุงุจูููู ุณูุจูููุชูุง ู
ูุณูุ ุฐููู ุณูุงูู ู
ูุณู ุจูุณูุบู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุณููู ุนูููููุชู ุฏู ููู
ู ุงููููููููู ุญููููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Al'ummai da yawa da manyan sarakuna za su bautar da su, ni kuwa zan yi musu sakayya bisa ga ayyukan hannuwansu.โ โ