Jeremiah 25:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da suka sha, za su yi ta tangaɗi su kuma yi hauka saboda takobin da zan aika a cikinsu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ سُشَا ڢُشِنَ، سُيِ تَنْ‌غَطِ، سُيِ هَوْكَ سَبُواْدَ تَكُواْبِنْ يَاڧِنْ دَ ذَنْ عَيْكَ عَثِكِنْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su sha, su yi tangaɗi su yi hauka saboda takobin da zan aiko a cikinsu.”