Jeremiah 25:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Urushalima da garuruwan Yahuda, sarakunan da fadawanta, don su mai da su kufai da kuma abin bantsoro da baโa da laโana, yadda suke a yau;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุจูุง ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ุบูุฑูุถููู ูููููุฏูุ ุณูุฑูุงููููููุณู ุฏู ุฏูุชููุงููููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ู
ูููุดูููฐุณู ฺููขููู ู
ูุฑูุฑู ุงููู
ฺูขูุงููุ ุงููุจููู ุฌููู ฺููู ุฏู ุงููุจููู ููุนููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐ ุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Urushalima, da biranen Yahuza, da sarakunanta, da shugabanninta, za su zama kango da abin ฦyama da abin raini, da abin la'ana. Haka yake a yau.