Jeremiah 25:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโan nan na faษa musu cewa, โGa abin da Ubangiji Maษaukaki, Allah na Israโila, yana cewa ku sha, ku bugu ku kuma yi amai, ku fฤษi, kada kuma ku ฦara tashi saboda takobin da zan aiko muku.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงููุฑูู
ูููุ ุณููู ููููู
ูุซูููฐ ู
ูุณูุ โนุงููููุฌููู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุ ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุดูุงุ ููุจูุบูุ ูููู ุงููู
ูููุ ฺููขูุงุทู ุญูุฑู ุจูุฐูุงูู ุณูุงููููฐ ุชูุงุดูุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ุชููููุงูุจููู ููุงฺงููู ุฏู ุฐููู ูููฐููุงู ู
ูููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โZa ka kuma faษa musu cewa, โIn ji Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ku sha, ku bugu, ku yi amai, ku fฤษi, kada kuma ku tashi saboda takobin da zan aiko muku.โ