Jeremiah 25:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in suka ki su karɓi kwaf ɗin daga hannunka su sha, ka faɗa musu cewa, ‘Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa dole ku sha!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ سُكَڧِ سُكَرْٻِ ݣُوڢْ دَيَكٜىٰ أَ حَنُّنْكَ سُشَا، سَيْ كَثٜىٰمُسُ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا يَثٜىٰ، ‹لَلَّيْ ذَاكُشَا دَغَ وَنَّنْ ݣُوڢْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuwa sun ƙi su karɓi ƙoƙon daga hannunka su sha sai ka faɗa musu cewa, ‘Ubangiji Mai Runduna ya ce, dole ne ku sha!