Jeremiah 25:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa, “Duba! Masifa tana yaɗuwa daga al’umma zuwa al’umma; hadari mai girma yana tasowa daga iyakar duniya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، «غَاشِ، مَسِيڢَ تَنَ بَظُوَ دَغَ أَلْعُمَّ ذُوَا أَلْعُمَّ؞ هَدَرِ مَيْ إِسْكَ كُمَ يَنَ تَاسُواْوَ دَغَ إِيَاكَرْ دُونِيَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Ga masifa tana tahowa daga al'umma zuwa al'umma, Hadiri kuma yana tasowa daga dukan manisantan wurare na duniya.