Jeremiah 25:33 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin waษ—anda Ubangiji ya kashe za su kasance a koโ€™ina, daga wannan bangon duniya zuwa wancan. Ba za a yi kuka dominsu, ba za a tattara su don a binne ba, amma za su zama kamar juji da an tsiba a ฦ™asa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุŒ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐุŒ ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽูŠู’ ุฏูŽุบูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู•ููŠูŽุงูƒูŽุฑู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุฐููˆูŽุง ูˆูŽู†ู’ุซูŽู†ู’ุž ุจูŽุฐูŽุงุนูŽูŠู ู…ูŽูƒููˆุงู’ูƒู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ุณูุจูŽุž ุจูŽุฐูŽุงุนูŽ ูƒูู…ูŽ ุชูŽุชู‘ูŽุงุฑูŽ ุบูŽูˆูŽูˆู‘ูŽูƒูู†ู’ุณู ุงู”ูŽุจูู†ู‘ูœู‰ูฐุจูŽุž ุฐูŽุงุนูŽุจูŽุฑู’ุณู ุนูŽฺงูŽุณูŽุง ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูƒูŽุงุดูู†ู’ ุฏูŽุจู‘ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษ—anda Ubangiji ya kashe a wannan rana, Za su zama daga wannan bangon duniya zuwa wancan. Ba za a yi makoki dominsu ba, Ba kuwa za a tattara gawawwakinsu a binne ba. Za su zama taki ga ฦ™asa.