Jeremiah 25:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Makiyaya ba za su sami wurin da za su gudu su tafi ba, shugabannin garke ba za su sami wurin kuɓuta ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابُ حَنْيَرْ غُدُ دُواْمِنْ مَكِيَايَ، بَابُ حَنْيَرْ ڟِيرَا دُواْمِنْ شُوغَبَنِّنْ غَرْكٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba mafakar da ta ragu domin makiyaya, Iyayengijin garken ba za su tsira ba.