Jeremiah 25:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun ce, โ€œKu juye yanzu, kowannenku, daga mugayen hanyoyinku da mugayen ayyukanku, za ku kuwa iya zauna a ฦ™asar da Ubangiji ya ba ku da kuma kakanninku har abada abadin.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูู†ู’ูŠู ุชูŽุซูœู‰ูฐู…ููƒูุŒ ยซ โ€นุณูŽูŠู’ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุทูŽูŠูŽู†ู’ูƒู ูŠูŽุฌููˆูŠููˆุงู’ ูŠูŽุจูŽุฑู’ ู…ููˆุบููˆูŽุฑู’ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽ ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุจูŽุงูƒูุŒ ูƒููˆ ุฏูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒู ุญูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana cewa, โ€˜Sai kowane ษ—ayanku ya juyo daga mugun halinsa da mugayen ayyukansa don ya zauna a ฦ™asar da Ubangiji ya ba ku, ku da kakanninku tun daga zamanin dฤ har abada.