Jeremiah 25:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku bi waɗansu alloli don ku bauta ku kuma yi musu sujada; kada ku tsokane ni in yi fushi da abin da hannuwanku suka yi. Sa’an nan ba zan kawo muku lahani ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كُبِے وَطَنْسُ أَلُّواْلِ دُواْمِنْ كُبَوْتَا مُسُ كُواْ كُيِ مُسُ سُجَّدَ؞ كَدَ كُسَا إِنْيِ ڢُشِے سَبُواْدَ كُكَيِ سُجَّدَ غَ عَيْكِنْ حَنُّوَنْكُ؞ عِدَنْ كُكَبِے مَغَنَاتَ، بَذَنْ حُكُنْتَ كُبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku bi gumaka, ku bauta musu, ku yi musu sujada, ko ku tsokane ni da ayyukan hannuwanku, sa'an nan ba zan hore ku ba.’