Jeremiah 26:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Irmiya ya ce wa dukan fadawa da kuma dukan mutane, โ€œ Ubangiji ya aiko ni in yi annabci gฤba da wannan gida da wannan birni dukan abin da na faษ—a.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุงู•ูุฑู’ู…ููŠูŽ ูŠูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูœู‰ูฐู†ู ุงู•ูู†ู’ ฺขูŽุทู ุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจู’ุซู ุบูŽุงุจูŽุงุฏูŽ ุบูุฏูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูƒููƒูŽุฌูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan sai Irmiya ya yi magana da dukan sarakuna da dukan jama'a, ya ce, โ€œUbangiji ne ya aiko ni in yi annabci gฤba da wannan Haikali da wannan birni, da irin maganar da kuka ji.