Jeremiah 26:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu sai ku gyara hanyoyinku da kuma ayyukanku ku yi biyayya da Ubangiji Allahnku. Saโ€™an nan Ubangiji zai yi juyayi ya kuma janye masifar da ya furta zai kawo a kanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุญูŽูƒูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ูƒูฺ ูŽุฑูŽ ุฑูŽุงูŠููˆูŽุฑู’ูƒู ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ูƒูุŒ ูƒููŠู ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุฏูŽ ู…ูุฑู’ูŠูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูุŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูƒููˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ุซูŽู†ู’ุฌูŽ ู†ููŠู‘ูŽุฑู’ุณูŽ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ู…ูŽุณููŠฺขูŽุฑู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽู†ูŽุฑู’ ุฐูŽูŠู’ ูŠูู…ููƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka yanzu sai ku gyara al'amuranku da ayyukanku, ku yi biyayya kuma da muryar Ubangiji Allahnku. Ubangiji kuwa zai janye masifar da ya hurta gฤba da ku.