Jeremiah 26:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da ni dai, ina a hannuwanku; ku yi duk abin da kuka ga ya yi kyau, ya kuma dace a gare ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا نِے دَيْ غَاشِ، إِنَ أَ حَنُّنْكُ؞ سَيْ كُيِ مِنِ أَبِنْدَ يَيِ مُكُ ݣَوْ، يَكُمَيِ مُكُ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ni kaina kuwa a hannunku nake, sai ku yi mini yadda kuka ga ya yi kyau, ya kuma dace a gare ku.