Jeremiah 26:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai fadawa da dukan mutane suka ce wa firistoci da annabawa. โWannan mutum bai yi abin da ya isa hukuncin kisa ba, gama ya yi magana da sunan Ubangiji Allahnmu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฏูุชููุงูููู ุฏู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุณูููุซูููฐ ฺููขูุฑูุณูุชููุงูุซููู ุฏู ุงูููููุจูุงูููู ยซููููููู ู
ูุชูู
ู ุจููู ุซูููุซูููุซู ุญูููููุซููู ู
ูุชูููุจูุ ุบูู
ูุง ูููู ู
ููู ู
ูุบููู ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarakuna kuwa da dukan jama'a suka ce wa firistoci da annabawa, โWannan mutum bai yi abin da ya isa hukuncin kisa ba, gama ya yi magana da sunan Ubangiji Allahnmu.โ