Jeremiah 26:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGa abin da Ubangiji yana cewa, ka tsaya a filin gidan Ubangiji ka kuma yi magana ga dukan mutanen garuruwan Yahuda waษanda suka zo sujada a gidan Ubangiji. Ka faษa musu kome da na umarce ka; kada ka bar wata magana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ฺููููู ุงูู ฺขูููููู ุบูุฏูุงููุ ูููู ู
ูุบููู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุณูููุฐููุงู ุฏูุบู ุฏููููู ุบูุฑูุถููู ูููููุฏูุ ุณูู ุฏู ุณูููุฐููุงู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุฏููุงูู
ููู ุณููู ุณูุฌููุฏูุ ฺููขูุทูุง ู
ูุณู ุฏููููู ู
ูุบูููุฑูุฏู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐููุ ููุฏู ููุถูุบูููฐ ูููุงู ููููู
ู ุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKa tsaya a filin Haikalin Ubangiji, ka yi wa dukan biranen Yahuza magana, su waษanda suka zo Haikalin Ubangiji domin su yi sujada. Ka faษa musu dukan maganar da na umarce ka, kada ka rage ko ษaya.