Jeremiah 26:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wataฦila su saurara kowanne kuma ya juyo daga mugun hanyarsa. Saโan nan in yi juyayi in kuma janye masifar da nake shirin kawo a kansu saboda muguntar da suka aikata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชฺูงูููู ุฐูุงุณูุฌูุ ูููุงููููููููฐููุณู ููุฌูููู ุฏูุบู ุจููู ู
ููุบูููุฑู ุญูููููุฑูุณูุ ุนูุฏููู ุณููููู ุญูููุ ุชููุงูุ ุฐููู ุซูููุฌู ูููููุชู ุงููููุฌูููููููฐ ู
ูุณฺููขูุฑูุฏู ููุดูุฑููู ุนูููููุณู ุณูุจููุงูุฏู ู
ููุบูููููฐูู ุงูููููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai yiwuwa ne su ji, har kowa ya juyo ya bar muguwar hanyarsa. Ni ma sai in janye masifar da na yi niyyar aukar musu da ita, saboda mugayen ayyukansu.โ