Jeremiah 26:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ya sa ka yi annabci da sunan Ubangiji cewa wannan gida zai zama kamar Shilo, wannan birni kuma zai zama kango da hamada?โ Sai duk mutane suka tattaru kewaye da Irmiya a cikin gidan Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงููู
ูููฐ ูููู ุงูููููุจูุซู ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ุซูููฐูู ุฐูุงุนู ุฑูุดูููฐ ููููููู ุบูุฏูุง ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููููู ุฏู ุดููููุงูุ ุฏููุงููู
ูููฐ ููุซูููฐ ููููููู ุจูุฑููู ุฐููู ุฐูู
ู ฺููขููู ุจูุงุจู ูููุงููู ุนูุซูููููุณูุยป ุณููู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ุชูุงุฑู ุณููู ููููฐููููููฐ ุงููุฑูู
ููู ุนูุซููููู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don me ka yi annabci da sunan Ubangiji, ka ce wannan Haikali zai zama kamar Shilo, wannan birni kuma zai zama kufai, ba mazauna a ciki?โ Sai jama'a duk suka taru, suka kewaye Irmiya cikin Haikalin Ubangiji.