Jeremiah 27:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma duk al’ummar da ta rusuna da wuyarta a ƙarƙashin karkiyar sarkin Babilon ta kuma bauta masa, zan bar al’ummar ta zauna a ƙasarta ta noma ta, ta kuma zauna a can, in ji Ubangiji.” ’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكْ أَلْعُمَّرْ دَ تَمِيڧَ وُيَنْتَ عَڧَرْڧَشِنْ غُنْ‌غُمٜىٰنْ إِيكُوانْ سَرْكِنْ بَابِيلَ، ذَنْبَرْتَ عَڧَسَرْتَ دُواْمِنْ تَنُواْمٜىٰتَ، تَكُمَ ذَوْنَ عَثِكِ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma duk al'ummar da za ta ɗaura karkiyar Sarkin Babila a wuyanta, ta kuma bauta masa, zan bar ta a ƙasarta, ta yi noman ƙasarta, ta zauna a ciki, ni Ubangiji na faɗa.’ ”