Jeremiah 27:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โBan aike su ba,โ in ji Ubangiji. โSuna annabcin ฦarya ne da sunana. Saboda haka, zan kore ku za ku kuwa hallaka, da ku da kuma annabawan da suke muku annabci.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ุณููู ุงูููููุจูุซููู ฺงูุถูููุง ุฏู ุณูููููู ูููุงูุฏูููููููฐ ุจูููุนูููููููฐุณูุจูุ ููููููู ุฐูููุณูุง ุงูููู ูููุงูุฑูููฐูู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑูููุ ุฐูุงูู ูููู ูููููููุ ููู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง ู
ูุงุณู ููู
ููู ุงูููููุจูุซููู ฺงูุถูููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Ubangiji ya ce shi bai aike su ba, annabcin ฦarya suke yi muku da sunansa, don ya kore ku, ku halaka, ku da annabawan da suke yi muku annabci.โ