Jeremiah 27:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji ya ce mini, โKa yi karkiyar itace da maษaurai ka ษaura a wuyanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุง ุซูููฐู
ููู ยซูููููููููู ุบูููโุบูู
ูููฐูู ูููู ููุดูุงูููู ูููุงูู
ูุ ููููู
ููู ุงููุบูููุฑู ฺขูุชูุ ููุทูููุฑู ุบูููโุบูู
ูููฐูู ุงููููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce ya yi wa kansa karkiyar itace da maษaurai na fata ya ษaura su a wuyansa,