Jeremiah 27:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
I, ga abin da Ubangiji Maษ—aukaki, Allah na Israโ€™ila yana cewa game da abubuwan da aka bari a gidan Ubangiji da kuma a cikin fadar sarkin Yahuda da Urushalima,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุง ุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ูƒูŽุงูŠูŽูŠู‘ูŽูƒูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุถูŽุบูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฏูŽ ุซููƒูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ุฏูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œHaka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya faษ—a a kan kayayyakin da suka ragu a Haikalin Ubangiji, da a fฤdar Sarkin Yahuza, da a Urushalima,