Jeremiah 27:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘Za a kwashe su zuwa Babilon a can kuwa za su kasance sai ranar da na neme su,’ in ji Ubangiji. ‘Sa’an nan zan komo da su in maido da su wannan wuri.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹ذَاعَݣُوشٜىٰسُ ذُوَا بَابِيلَ؞ عَثَنْ ذَاسُ ذَوْنَ، حَرْ سَيْ رَانَرْ دَنِے كَيْنَ نَغَ يَدَاثٜىٰ إِنْ دَاوُاْ دَسُو، إِنْ مَيْدَ كَايَ أَوَنَّنْ وُرِے؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Za a kwashe su a kai Babila, a can za su kasance har lokacin da zan sāke kulawa da su. Sa'an nan ne zan komo da su, in maishe su a wannan wuri.’ ”