Jeremiah 28:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, ga abin da Ubangiji yana cewa, โIna shirin kawar da kai daga fuskar duniya. A wannan shekara za ka mutu, domin ka yi waโazin tawaye a kan Ubangiji.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ โนุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ุบูุงุดูุ ุฐููู ููููุฑู ุฏููููู ุฏูุบู ฺขูุณูููุฑู ุฏููููููุงุ ููููููู ูููู ุงููููููููู ุดูููฐููุฑูุง ุฐูุงูู ู
ูุชูุ ุบูู
ูุง ููุงูู ู
ูุบูููุฑู ุชูุงููููููฐ ุนููููู ููููููููฐูู ุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, in ji Ubangiji, โZan kawar da kai daga duniya. Za ka mutu a wannan shekara domin ka kuta tayarwa ga Ubangiji.โ โ