Jeremiah 28:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin shekaru biyu zan komo da dukan kayayyakin gidan Ubangiji da Nebukadnezzar sarkin Babilon ya kwashe daga wannan wuri ya kai Babilon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ شٜىٰكَرَا بِيُ، ذَنْ دَاوُاْ دَ دُكَنْ كَايَنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ أَوُرِنَّنْ، عِ، دُكَنْ كَايَنْ دَ سَرْكِے نٜىٰبُكَدْنٜىٰزَّرْ نَ بَابِيلَ يَݣُوشٜىٰ دَغَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan shekara biyu zan komo da kayayyakin Haikalin Ubangiji zuwa wurin nan. Kayayyakin da Nebukadnezzar, Sarkin Babila ya kwashe daga wannan wuri, ya kai Babila.