Jeremiah 29:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji yana cewa, โSaโad da shekaru sabaโin suka cika a Babilon, zan zo muku in cika alkawarin alherina don in komo da ku zuwa wannan wuri.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ โนุจูุงููููุฏู ุจูุงุจูููู ุชูุซููู ุดูููฐููุฑูุง ุณูุจูุนููู ุฏู ูููู ู
ูููููุ ุฐููู ุธูููุฑูุซูููฐููุ ุฐููู ููู
ู ุซููู ุงฺููููงูููุฑูููุฏู ูููู ู
ูููุ ุงฺููููงูููุฑู ููุฏูุงููุงู ุฏูููู ุฐูููุง ููุฑููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โUbangiji ya ce, โSa'ad da kuka cika shekara saba'in a Babila, zan ziyarce ku, zan kuwa cika muku alkawarina. Zan komo da ku zuwa wannan wuri.