Jeremiah 29:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
I, ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa, “Zan aika da takobi, yunwa da annoba a kansu zan kuma sa su zama kamar ɓaure marar amfani da suka yi munin da ba a iya ci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِنِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، غَاشِ، ذَنْعَيْكَ مُسُ دَ تَكُواْبِے دَ يُنْوَ دَ بَلَعِ، ذَنْ كُمَسَا سُذَمَ كَمَرْ ٻَوْرٜىٰنْ دَ سُكَ ضُٻَ، يَدَّ بَعَ عِيَ ثِنْسُ سَبُواْدَ رَشِنْ ݣَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka Ubangiji Mai Runduna ya ce, ‘Ga shi, zan aiko musu da takobi, da yunwa, da masifa, zan maishe su kamar ruɓaɓɓen ɓaure waɗanda suka lalace ƙwarai, har ba su ciwuwa.