Jeremiah 29:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Wannan ya faru bayan Sarki Yekoniya da mahaifiyar sarauniya, shugabannin fada da kuma dukan shugabannin Yahuda da Urushalima, gwanayen sana’a da masu sassaƙa suka tafi zaman bauta daga Urushalima.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَرُبُوتَ وَسِيڧَرْ بَايَنْدَ عَكَ كَيْ سَرْكِے يٜىٰكُواْنِيَ ذُوَا بَابِيلَ تَرٜىٰدَ سَرَوْنِيَ مَامَرْ سَرْكِے دَ بَابَانِّنْ غِدَنْ سَرْكِے دَ شُوغَبَنِّنْ يَهُودَ دَ نَ عُرُوشَلِيمَ دَ مَاسُ سَنَعَرْ حَنُّ دَ مَاسُ عَيْكِنْ ڧٜىٰرَ ڧَرْڢٜىٰ دَغَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya rubuta wannan bayan tashin sarki Yekoniya, da uwa tasa, da bābāni, da sarakunan Yahuza, da na Urushalima, da gwanayen aikin hannu, da maƙera daga Urushalima.)